home
Guest
Signup/Login
to unlock all features
[quote uid=merrylarry pid=1035] HAUSA VERIFIED OBJECTIVE ANSWER (01-10) ABCBDCCDBA (11-20) DDACBABCAC (21-30) AADCCABBCA (31-40) BBCACBCBCD (41-50) BDABACCABD (51-60) ABCCBCAC Theory HAUSA-ANSWERS (5a) Suna yana nufin sunan wa wani abu sannan kuma sifa aikinta shine ta karfafa suna wato karin bayani takeyi akan suna misali idan akace. Musa wannan suna kenan amman idan akace musa Dogo wato Dogo yana nuna yanda siffar musa yake kenan. (5b) i)Dogon yaron nan yazo. ii)Dauko min bakar riga na. iii)Naga wata farar mace. iv)Wani yaro yazo nan baki. v)Mahaukaci ya zo. HAUSA (8) Yara maza kimanin su shida ke yin wannan tashen dayan kan zuba tsummokara a jiki, ya shafa bakin tukunya a furkarsa sannan ya wuce gaba saura na biye. Idan sunje gidan da zasu yi tashe sai mai ts ummokaran nan yayi tsaye ba mmhm ba mhm . Sai su kuma sauran ‘yan tatse su kama waka dayansu na sawa sauran na ansawa kamar dai suna yi masa zambo ne. (13a) Dangantaka tsakanin majemi da badukubr akwai kyakkyawar dangantaka tsakanin majemi da baduku saboda kamar yada muka sani majemi shine ke jeme fata wato ya gyarata ta zamo baduku zai iya amfani da ita wajen sarrafa ta ta zamo abinda zamu rika amfani dasu na yau da kullum. Kamar su jaka, filalla, hannun agogo, takalma da sauransu. (13b) Kayan jima 1)Ruwa 2)Allura 3)Zare 4)Makwankwasa 5)Almakashi Kayan jimancibr 1)Bagaruwa 2) Kasko 3)Ruwa 4)Baba 5)Jirai (6) Insha’i shine tsara rubutu ko labari bisa ga ma’ana da inganci ta hanyar jera tunani da ka’idoji da masana suka shimfida. [/quote]